Kungiyar Kare Hakkin Dazuzzuka | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | nonprofit organization (en) |
Ƙasa | Tarayyar Amurka |
Mulki | |
Hedkwata | Tarayyar Amurka |
Tsari a hukumance | 501(c)(3) organization (en) |
Financial data | |
Haraji | 1,613,887 $ (2018) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1996 |
Amazon Watch | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | Non-governmental organization |
Ƙasa | Tarayyar Amurka |
Mulki | |
Hedkwata | Tarayyar Amurka |
Tsari a hukumance | 501(c)(3) organization (en) |
Financial data | |
Haraji | US$ 1,485,169 (2012) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1996 |
Amazon Watch kungiya ce mai zaman kanta [1] aka kafa a shekarar alif 1996, kuma tana zaune a Oakland, California a Amurika tana aikin kare dazuzzuka da kuma ciyar da haƙƙin yan asalin yankin Amazon. Yana haɗin gwiwa tare da indan asali da ƙungiyoyin kare muhalli a Ecuador, Peru, Colombia da Brazil a cikin kamfen don haƙƙoƙin ɗan adam, ba da lissafin kamfanoni da kuma kiyaye tsarin muhalli na Amazon.